Source : Zaki Yanka Cucumber In Cycleki Yanka Carrot In Cycle Shimazaki Samu Tomato Mai Karfi Da Yuka Mai Kaifisaiki Fara Yanka Tomato Din Daga Sama Kina Yankaw...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : April 12, 2026
Step:
Zaki yanka cucumber in cycle
Ki yanka carrot in cycle shima
Zaki samu tomato mai karfi, da yuka mai kaifi
Saiki fara yanka tomato din daga sama kina yankawa kina juyawa har ki gama
Saiki fara nadewa zakiga ya yi flower,
Saiki samu plate ki jera cucumber da tomato da kuma carrot, kiyi style din da kk so