Boiled yam with eggs and tomatoes souce

Source : Kifere Doya Ki Wanke Saiki Dafa Idan Ya Dahu Saiki Sauke Ki Tsane Kisa A Kulaki Soya Mai Idan Ya Soyu Saikisa Tomatoes Kisa Maggi Da Curryidan Ya Fara ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 18, 2025

Step:

  1. Kifere doya ki wanke saiki dafa, idan ya dahu saiki sauke ki tsane kisa a kula

  2. Ki soya mai idan ya soyu saikisa tomatoes kisa maggi da curry

  3. Idan ya fara soyuwa saiki sa tarugu da albasa, ki kada kwai ki juye.......sai ki rage wuta

  4. Idan ya yi saiki juya sai ki kara bashi 1 minutes saiki sauke shikenan


Ingredients

  1. Yam
  2. 3 chopped tomatoes
  3. Jajjagaggen tarugu da albasa
  4. Mai
  5. 3 eggs
  6. Maggi da curry

Related Recipes

Pancake

Pancake

Simple indomie

Simple indomie

Dambun nama

Dambun nama

Fried yam and stew

Fried yam and stew

Indomie

Indomie

Jollop din taliya

Jollop din taliya

Kwadon salad

Kwadon salad

Egg in yam

Egg in yam