Indomie

Source : Ki Dora Ruwa Idan Ya Tafasa Ki Sa Indomie Ki Jajjaga Tarugu Da Albasa Ki Saidan Ya Kusa Nuna Kisa Maggen Indomie Ki Juya Sosai Saiki Saukeinada Sauran P...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 18, 2025

Step:

  1. Ki dora ruwa idan ya tafasa ki sa indomie ki jajjaga tarugu da albasa ki sa

  2. Idan ya kusa nuna kisa maggen indomie ki juya sosai saiki sauke

  3. Inada sauran poteto and cabbage souce sai na zuba gefe


Ingredients

  1. Indomie
  2. Tarugu da albasa kadan

Related Recipes

Miyar egusi

Miyar egusi

Farfesun kifi

Farfesun kifi

Faten dankalin hausa

Faten dankalin hausa

Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes

Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes

Taliya Mai karas

Taliya Mai karas

Soyayyen alanyahu da kwai

Soyayyen alanyahu da kwai

Taliya da wake

Taliya da wake

Simple indomie

Simple indomie