Source : Dafarko Zaki Dora Mai A Wuta Kisa Albasa Ki Soya Saiki Sa Kayan Miya Ki Juya Saiki Bari Su Fara Soyuwaki Juye Egusi A Bowl Kisa Ruwa Ki Dama Saiki Ri...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : April 2, 2026
Step:
Dafarko zaki dora mai a wuta kisa albasa ki soya, saiki sa kayan miya ki juya, saiki bari su fara soyuwa
Ki juye egusi a bowl kisa ruwa ki dama, saiki Rika diba kina zubawa acikin kayan miyar da kike soyawa
Saiki rage wuta, kibashi kamar minti 5 saiki juya, zakiga yayi kamar awara, saiki sa ruwa kamar 6 table spoon
Saiki sa kayan kamshi da Maggi da curry, ki juya sosai, saiki sa alanyahu da albasa ki juya
Saiki rufe ki bashi kamar minti 3 saiki sauke shikenan sai kici da tuwon da kikeso, ni naci nawa da tuwon alkama da semo