Source : Ki Gyara Wakenki Ki Jika Kikai A Markada Ki Tace Ki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa Kisa Ruwan Tsamizakiga Awarar Ta Taso Sama Sai Ki Kwashe A Kyallen Taci K...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 26, 2025
Step:
Ki gyara wakenki ki jika kikai a markada ki tace ki dora a wuta idan ya tafasa kisa ruwan tsami
Zakiga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci ki sa tarugu da albasa da kika yanka ki daure ki barshi ruwan ya tsane
Idan ya tsane saiki yanka yanda kike so saiki fasa kwai kisa maggi, sai ki rika sa awarar a ciki kina soyawa
Idan zakici kisa yaji....... Shikenan....... Aci dadi lafiya