Stir fry couscous with meat balls stew

Source : Zaki Zuba Mai A Frying Pan Ki Zuba Couscous Dinki Ki Dora A Wuta Kina Juyawa Kamar 3-5 Minutes Saiki Sauke Ki Tafasa Ruwa Idan Ya Tafasa Saiki Sa Per B...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 17, 2025

Step:

  1. Zaki zuba mai a frying pan ki zuba couscous dinki ki Dora a wuta kina juyawa kamar 3-5 minutes saiki sauke, ki tafasa ruwa Idan ya tafasa saiki sa per boiled carrot dinki, kisa Maggi kadan sai ki sa couscous dinki ki bashi kamar 2-3 minutes sai ki sauke shikenan

    Stir fry couscous with meat balls stew recipe step 1 photo
  2. Zaki nika namanki kisa ginger and garlic kisa Maggi daidai saikisa flour half of tea spoon sai ki juya sosai saiki rika yin balls da naman Idan kika gama sai ki soya amma ba zai soyu sosai ba

  3. Saiki soya mai da albasa Idan ya soyu saiki sa Kayan miyarki da kika nika Idan ya fara soyuwa sai ki sa Kayan dandano da kayan kamshi ki rufe kamar 5 to 10 minutes sai kisa meat balls dinki da kika soya kibar miyarki ta dahu sai zaki sauke saiki sa green peppers da kika yanka tsaye da albasa saiki sauke shikenan

    Stir fry couscous with meat balls stew recipe step 3 photo

Ingredients

  1. Couscous
  2. Green pepper
  3. Carrot
  4. Kayan miya
  5. Albasa
  6. Maggi and curry
  7. Ginger and garlic
  8. Oil
  9. Nama
  10. Flour
  11. Cucumber

Related Recipes

Rice and stew with cabbage and cucumber

Rice and stew with cabbage and cucumber

Hadadden dafadukan makaroni da alanyahu

Hadadden dafadukan makaroni da alanyahu

Nadadden biredi mai nama

Nadadden biredi mai nama

Spaghetti and beans with alanyahu

Spaghetti and beans with alanyahu

Fruit salad

Fruit salad

Simple indomie

Simple indomie

Indomie da irish

Indomie da irish

Curry fried rice with coslow

Curry fried rice with coslow