Bandashe

Source : Zaki Gutsutsura Gurasa Kanana Saiki Zuba Yankakken Tumatir Da Albasakisa Kuli Kuli Da Yaji Saiki Sa Maggi Da Mangyadaki Kwada Yayi Mixing Dakyau Sai K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : October 1, 2026

Step:

  1. Zaki gutsutsura gurasa kanana, saiki zuba yankakken tumatir da albasa

  2. Kisa kuli kuli da yaji, saiki sa maggi da mangyada

  3. Ki kwada yayi mixing dakyau sai kici dadinki


Ingredients

  1. Gurasa
  2. Mai
  3. Dakakken kuli kuli da yaji
  4. Yankakken albasa da tumatir
  5. Maggi

Related Recipes

Fried Irish and egg

Fried Irish and egg

Awara with cabbage

Awara with cabbage

Sweet fruit salad

Sweet fruit salad

Pancake

Pancake

Yam ritors

Yam ritors

Rice and beans

Rice and beans

Faten kanzo

Faten kanzo

White rice yam and cabbage with cucumber

White rice yam and cabbage with cucumber