Rice and beans

Source : Ki Wake Shinkafarki Ki Dora A Wuta Idan Ta Kusa Saikiyi Per Boiled Ki Kara Mayarwa Ta Dahu Saiki Saukeki Dafa Wakenki Ya Dahu Saiki Sauke Idan Za...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 19, 2025

Step:

  1. Ki wake shinkafarki ki dora a wuta idan ta kusa saikiyi per boiled ki kara mayarwa ta dahu saiki sauke

  2. Ki dafa wakenki ya dahu saiki sauke....... Idan zakici saikisa yaji da mai da maggi da kuma waken da rice


Ingredients

  1. Rice
  2. Beans
  3. Dakakken yaji mai dadi
  4. Oil
  5. Maggi

Related Recipes

Coconut juice

Coconut juice

Faten masa

Faten masa

Fruit salad 2

Fruit salad 2

Ayaba mai chocolate

Ayaba mai chocolate

Hadadden zobo

Hadadden zobo

Miyar taushe

Miyar taushe

Soyayyiyar indomie da kwai

Soyayyiyar indomie da kwai

Soyayyar kaza

Soyayyar kaza