Source : Kijika Wake Ki Markada Ki Tace Ki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa Ki Sa Ruwan Tsami Zakiga Awarar Tana Tasowa Saiki Kwashe A Kyallen Tacikidaure Kibarshi Ya...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 19, 2025
Step:
Kijika wake ki markada ki tace ki dora a wuta idan ya tafasa ki sa ruwan tsami, zakiga awarar tana tasowa saiki kwashe a kyallen taci
Kidaure kibarshi ya tsane, ki zuba maggi a kwano kisa ruwa kadan, idan awarar ya tsane saiki yanka ki rika sakawa a ruwan magi kina soyawa
Idan kika gama saiki zuba yaji a awarar kisa maggi kisa mai kadan saiki juya sosai shikenan....... Aci dadi lafiya