Hadadden dafadukan makaroni da alanyahu

Source : Ki Soya Mai Kisa Kayan Miya Idan Sun Fara Soyuwa Saiki Sa Ruwa Dai Dai Kisa Maggi Da Kori Da Kayan Kamshi Ki Rufe Idan Ya Tafasa Saikisa Makaroniki Sa...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 23, 2026

Step:

  1. Ki soya mai kisa kayan miya idan sun fara soyuwa saiki sa ruwa dai dai,

  2. Kisa maggi da kori da kayan kamshi, ki rufe, idan ya tafasa saikisa makaroni

  3. Ki sa kifi ki juya saiki bashi minti goma sha biyar, saiki bude kisa alanyahu da tarugu da albasa, ki juya saiki barshi bude, idan yayi minti biyar saiki sauke shikenan, aci dadi lafiya

    Hadadden dafadukan makaroni da alanyahumatakin girki3 hoto

Ingredients

  1. Rabin ledar macaroni
  2. Jajjagaggen tumatir da tattasai
  3. Mai da maggi da kori
  4. Alanyahu
  5. Soyayyen kifi
  6. Albasa da tarugu

Related Recipes

Egg roll

Egg roll

Potato hash

Potato hash

Moimoi with meat balls and cabbage

Moimoi with meat balls and cabbage

Tuwon semo da miyar agushi

Tuwon semo da miyar agushi

Taliya da mai da yaji

Taliya da mai da yaji

Egg less cookies

Egg less cookies

Omelette

Omelette

Rice and stew with yam

Rice and stew with yam