Source : Ki Yanka Cow Tail Dinki Yanda Kike So Ki Wanke Sosai Saiki Dora A Wuta For 1 Hour Saiki Sauke Ki Zubar Da Ruwan Ki Kara Wankeshiki Soya Mai Kisa Tomato ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : January 20, 2026
Step:
Ki yanka cow tail dinki yanda kike so ki wanke sosai saiki dora a wuta for 1 hour saiki sauke ki zubar da ruwan ki kara wankeshi
Ki soya mai kisa tomato past dinki kadan ki sa ruwa dai dai kisa maggi da curry da kayan kamshi idan sun tafasa ki sa cow tail dinki
Kibarshi for hour 30 minutes saiki sa tarugu da albasa da kika jajjaga ki juya saiki barshi ya dahu for 30-40 minutes saiki sauke shikenan