Source : Ki Dafa Wake Amma Ba Luguf Baki Soya Mai Kisa Kayan Da Kika Jajjaga Idan Sun Fara Soyuwa Kisa Ruwa Dai Dai Kisa Maggi Da Curry Da Kayan Kamshi Idan Sun ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : January 14, 2026
Step:
Ki dafa wake amma ba luguf ba
Ki soya mai kisa kayan da kika jajjaga idan sun fara soyuwa kisa ruwa dai dai kisa maggi da curry da kayan kamshi idan sun tafasa ki sa wakenki
Idan ya yi 2-5 minutes sai ki sa taliya da kifi, ki juya saiki barshi ta dahu saiki sauke shikenan