Taliya + stew with salad and eggs

Source : Ki Dora Ruwa Idan Ya Tafasa Ki Sa Spaghetti Ki Rufe Idan Ya Nina Ki Sauke Ki Tsane Kisa A Kulaki Soya Mai Da Albasa Ki Sa Tumatir Idan Ya Kisa Soyuwa K...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 20, 2025

Step:

  1. Ki dora ruwa idan ya tafasa ki sa spaghetti ki rufe, idan ya nina ki sauke ki tsane kisa a kula

  2. Ki soya mai da albasa ki sa tumatir idan ya kisa soyuwa kisa maggi da kayan kamshi,

  3. Kisa jajjagaggen tarugu da albasa ki bashi kamar 3 minutes saiki sauke shikenan

  4. Garnished with salad and egg


Ingredients

  1. 1 bag spaghetti
  2. 4 chopped medium tomatoes
  3. 3 chopped scoch bonnet
  4. Slice salad
  5. Oil
  6. Maggi da curry
  7. Egg boiled

Related Recipes

Awara mai dadi

Awara mai dadi

Indomie

Indomie

Farfesun kifi

Farfesun kifi

Ginger drink

Ginger drink

Soyayyen alanyahu da kwai

Soyayyen alanyahu da kwai

Tuwon shinkafa miyar alanyahu

Tuwon shinkafa miyar alanyahu

Rice and stew with yam

Rice and stew with yam

Puff-puff

Puff-puff