Source : Farko Zaki Gyara Alanyahu Kisa Mishi Ruwan Zafi Kamar Minti 5 Saiki Cireshi Ki Wanke Ki Matse Ki Aje Gefeki Fasa Kwai Kisa Maggi Curry Kayan Kamshi ...
Sent by Umman Amir And Minaal
Farko zaki gyara alanyahu, kisa mishi ruwan zafi kamar minti 5 saiki cireshi ki wanke, ki matse ki aje gefe
Ki fasa kwai kisa maggi, curry, kayan kamshi, tarugu da albasa, saiki kada, ki kawo alanyahun kisa akai, ki juya sosai