Puff-puff

Source : Ki Hada Ingredients Dinki Ki Juya Sosai Saiki Sa Ruwa Kina Juyawa Har Yayi Hadin Fanke Karki Cika Ruwasaiki Sa Shi A Rana Ya Tashi Saiki Dora Mai A Wu...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 21, 2026

Step:

  1. Ki hada ingredients dinki ki juya sosai saiki sa ruwa kina juyawa har yayi hadin fanke, karki cika ruwa

  2. Saiki sa shi a rana ya tashi, saiki dora mai a wuta idan yayi zafi saiki rika diba wa kina sakawa idan ya soyu saiki kwashe


Ingredients

  1. 2 tin Flour
  2. 1 tin Sugar
  3. 1 tbs Yeast
  4. 1 egg
  5. Oil
  6. Milk

Related Recipes

Faten tsakin masara

Faten tsakin masara

Yam and beans porridge

Yam and beans porridge

Scotch eggs simple and testy

Scotch eggs simple and testy

Faten kanzo

Faten kanzo

Dambun shinkafa

Dambun shinkafa

Cow tail pepper soup

Cow tail pepper soup

Faten waina

Faten waina

Plain indomie

Plain indomie