Shawarma 2

Source : Ki Hada Flour Yeast Sugar Salt Maggie Ki Yi Dough Kisa A Rana 4 1 Hour Saiki Rika Murzawa Ki Fidda Round Shape Saiki Gasaki Tafasa Nama Ki Daka Ki S...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 7, 2026

Step:

  1. Ki hada flour, yeast, sugar, salt, Maggie ki yi dough kisa a rana 4 1 hour saiki rika murzawa ki fidda round shape saiki gasa

  2. Ki tafasa nama ki daka ki sa maggi da curry da kayan kamshi da tarugu da albasa

    Shawarma 2 recipe step 2 photo
  3. Saiki soyashi sama sama. Saiki hada veggies din kisa mayyonise dinki ki juya sosai saiki rika zubawa a shawarma bread din saiki kawo nama kisa saiki nade shikenan.


Ingredients

  1. Flour, yeast, suger, salt, 1 maggi cube
  2. Cabbage, tomatoes, latas, cucumber
  3. Green pepper, carrot
  4. Nama
  5. Mayyonise

Related Recipes

Special danwake son of beans

Special danwake son of beans

Egg and green sauce

Egg and green sauce

Fruit salad 2

Fruit salad 2

Miyar egusi

Miyar egusi

Faten kanzo

Faten kanzo

Yadda zaki yi gashi a gargajiya local baking

Yadda zaki yi gashi a gargajiya local baking

Shinkafa da miyar tumatir mai alanyahu

Shinkafa da miyar tumatir mai alanyahu

Indomie mai tattasai da albasa

Indomie mai tattasai da albasa