White rice and stew with cabbage and cream

Source : Ki Tafasa Ruwa Ki Wanke Shinkafa Ki Zuba Idan Ta Fara Nina Sai Ki Yi Per Boiled Ki Kara Mayarwa Ta Dahu Saiki Saukeki Soya Mai Kisa Kayan Miya Idan Sun...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 3, 2026

Step:

  1. Ki tafasa ruwa ki wanke shinkafa ki zuba, idan ta Fara nina sai ki yi per boiled ki kara mayarwa ta dahu saiki sauke

  2. Ki soya mai kisa kayan miya idan sun fara soyuwa saiki sa Maggie da curry ki juya saiki barshi ta dahu saiki sauke shikenan

  3. Idan zakici saikisa cabbage and carrot, da salad cream dinki...........aci dadi lafiya.


Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Kayan miya
  3. Mai, maggi da curry
  4. Cabbage, carrot, chopped
  5. Salad cream

Related Recipes

Chapatti and potato soup

Chapatti and potato soup

Yam and green sauce with masar kwai

Yam and green sauce with masar kwai

Yam balls step by step on how to make it

Yam balls step by step on how to make it

Sweet fruit salad

Sweet fruit salad

Shinkafa da wake with stew

Shinkafa da wake with stew

Delicious jollop rice

Delicious jollop rice

Simple indomie

Simple indomie

My minced meat sauce

My minced meat sauce