Source : Ki Tafasa Ruwa Ki Sa Indomie Ki Sa Tarugu Da Albasa Da Suya Kibashi 3 Minutes Saiki Sa Maggie Ki Bashi 3 Minutes Saiki Sauke Shikenanyou Can Add Oil If ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 30, 2025
Step:
Ki tafasa ruwa ki sa indomie ki sa tarugu da albasa da suya kibashi 3 minutes saiki sa Maggie ki bashi 3 minutes saiki sauke shikenan