Indomie

Source : Ki Tafasa Ruwa Ki Sa Indomie Ki Sa Tarugu Da Albasa Ki Juya Saiki Sa Maggie Ki Barshi Ta Dahu Saiki Juya Ki Saukesaiki Ci Da Plantain Da Cucumber

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 15, 2026

Step:

  1. Ki tafasa ruwa ki sa indomie ki sa tarugu da albasa ki juya saiki sa Maggie ki barshi ta dahu saiki juya Ki sauke

  2. Saiki ci da plantain da cucumber


Ingredients

  1. Indomie
  2. Tarugu da albasa
  3. Cucumber
  4. Fried plantain

Related Recipes

Bandashe

Bandashe

Faten masa

Faten masa

Veggies spaghetti

Veggies spaghetti

Egg and green sauce

Egg and green sauce

Dan wake

Dan wake

Fried Irish and egg

Fried Irish and egg

Tofu awara da mai da yaji with albasa

Tofu awara da mai da yaji with albasa

Super soft bread

Super soft bread