Egg and green sauce

Source : Ki Soya Mai Kisa Kayan Miya Idan Sun Fara Soyuwa Kisa Maggi Da Curry Kisa Alanyahu3-5 Minutes Dasa Alanyahu Saiki Fasa Kwai Ki Juye A Kan Miyar Saiki R...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 12, 2026

Step:

  1. Ki soya mai kisa kayan miya idan sun fara soyuwa kisa maggi da curry, kisa alanyahu

  2. 3-5 minutes dasa alanyahu saiki fasa kwai ki juye a kan miyar saiki rage wuta kibarshi Kamar 3 minutes saiki juya ki kara bashi 2 minutes saiki kara juyawa saiki sauke shikenan...... Dadi


Ingredients

  1. Alanyahu ki yanka ki sa ruwan zafi
  2. Blended kayan miya
  3. 3 eggs
  4. Maggi da curry
  5. Mai
  6. Mai
  7. Mai

Related Recipes

Danwake

Danwake

Crispy yam

Crispy yam

Lemon citta da zobo

Lemon citta da zobo

Marble donut

Marble donut

Alale mai hadin kwai

Alale mai hadin kwai

Farfesun kayan ciki

Farfesun kayan ciki

Tuwo da miyar gyada

Tuwo da miyar gyada

Indomie with suya

Indomie with suya