Source : There Are My Ingredientskisa Nama A Tukunya Ki Dora Bisa Wuta Kisa Maggi Da Curry Kiyita Juyawa Kamar 5 Minuteskisa Peas Da Carrot Ki Kara Juyawa Kisa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : April 2, 2026
Step:
There are my ingredients
Kisa nama a tukunya ki dora bisa wuta kisa maggi da curry kiyita juyawa kamar 5 minutes
Kisa peas, da carrot ki kara juyawa, kisa tafasashshen dankali da maggi kibarshi kamar minti biyar
Saikisa mai da albasa da jajjagaggen tarugu da tattasai, kisa kayan kamshi, ki bashi minti biyar, saikisa green pepper and red bell pepper saiki juya ki sauke
Zakici da duk abinda kk so kamar shinkafa, taliya, couscous, dadai saura n su