Shawarma

Source : Ki Hada Flour Da Yeast Sugar Kadan Da Gishiri Kadan Da Mai Shima Kadan Saiki Yi Dough Kisa A Rana Kamar 1 Hour Zakiga Ya Taso Sai Ki Kara Kwabawa Saiki...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 24, 2025

Step:

  1. Ki hada flour da yeast, sugar kadan da gishiri kadan da mai shima kadan saiki yi dough kisa a rana kamar 1 hour zakiga ya taso sai ki kara kwabawa saiki koma sashi a rana for 1 hour

  2. Sai ki dauko ki yanka karami saiki murzashi da abin murzawa amma ba lafe lafe sosai ba saiki dora non stick frying pan akan wuta sai ki dora wanda kika murza....

  3. In a low heat zakiga ya fara gasuwa ya fara tasowa sai ki juya dayan ban gare har yayi

    Shawarma recipe step 3 photo
  4. Haka zaki tayi harki gama

    Shawarma recipe step 4 photo
  5. Zaki yanka kayanki dana ambato yanda kike so

    Shawarma recipe step 5 photo
  6. Cucumber ma haka da tomatoes

    Shawarma recipe step 6 photo
  7. Zakiyi marinate din namanki da su maggi da curry da kayan kamshi sai ki sa mai kadan ki zuba naman da tarugu kina juyawa har yayi

    Shawarma recipe step 7 photo
  8. Zaki diba mayyonise dinki a kwano sai ki sa sauran kayanki banda nama saiki juya sosai, saiki kawo shawarma bread dinki kisa hadin kayan saiki jera naman ki barbada grated carrot dinki sai ki dauko gefe ki nade da gefen saiki sa toothpick ki soka a miki shikenan

    Shawarma recipe step 8 photo

Ingredients

  1. Flour, salt, oil, sugar, yeast
  2. Cabbage, carrot, onions
  3. 1 Cucumber, 3 tomatoes
  4. 2 maggi, curry
  5. Kayan kamshi
  6. Nama
  7. Mayyonise
  8. 1 tarugu

Related Recipes

Ayaba mai chocolate

Ayaba mai chocolate

Taliya da mai da yaji

Taliya da mai da yaji

Kafi fara Made with awara

Kafi fara Made with awara

Miyar taushe

Miyar taushe

Jollop rice and cabbage

Jollop rice and cabbage

Rice and stew with yam

Rice and stew with yam

Faten kanzo

Faten kanzo

Jollop din taliya

Jollop din taliya