Chips and scramble eggs

Source : Ki Fere Dankali Ki Yanka Tsaye Ki Wanke Ki Barbada Gishiri Ki Juya Saiki Soya Da Maiki Fasa Kwai Ki Sa Tarugu Da Albasa Da Maggi Da Curry Ki Kada Sosai ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 19, 2026

Step:

  1. Ki fere dankali ki yanka tsaye ki wanke Ki barbada gishiri ki juya saiki soya da mai

  2. Ki fasa kwai ki sa tarugu da albasa da maggi da curry ki kada sosai saiki soya amma in scramble way....hhhhhhhh


Ingredients

  1. Arish potatoes
  2. 3 eggs
  3. Tarugu da albasa ki jajjaga
  4. Maggi da curry
  5. Mai

Related Recipes

Kafi fara Made with awara

Kafi fara Made with awara

Sweet fruit salad

Sweet fruit salad

Soyayyen alanyahu da kwai

Soyayyen alanyahu da kwai

Potato with fried egg

Potato with fried egg

Zobo recipe 2

Zobo recipe 2

2 color semo masa with miyan egushi

2 color semo masa with miyan egushi

Tuwon semo da miyar agushi

Tuwon semo da miyar agushi

Spaghetti and beans with alanyahu

Spaghetti and beans with alanyahu