Source : Zaki Jika Wakenki Kamar 3 Hours Saiki Wanke Sosai Saiki Kai A Markada Idan Aka Markada Sai Ki Tace Ta Da Kyallen Taci Saiki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 13, 2025
Step:
Zaki jika wakenki kamar 3 hours saiki wanke sosai saiki kai a markada Idan aka markada sai ki tace ta da kyallen taci, saiki dora a wuta Idan ya tafasa sai ki sa ruwan tsami, zakiga awarar Tana tasowa sai ki kwashe a kyallen da kika tace ki daure ki rataya a wani gurin domin ruwan ya fita
Idan ruwan ya tsane saiki juye a tray ki yanka kanana kuma tsaitsaye kamar yanda yake a pick din
Idan kika gama sai kisa a rana ya bushe sai ki Dora mai a wuta Idan ya yi zafi saiki sa awarar zakiga Tana Kumbura, Idan ya soyu saiki kwashe
Kisa Maggi da kuma yaji kadan, kisa mai kadan sai ki juya sosai shikenan....... Zaki Iya ci ko ki sayar........ Akwai dadi kwarai yar uwa ki gwada kiga.