Source : Zaki Yanka Doya Ki Wanke Ki Yaiyanka Tsai Tsayesaiki Dora Mai A Wuta Idan Yayi Zafi Saiki Soya Doyarzaki Daka Yaji Kisa Maggi Citta Da Tafarnuwa Da ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : May 30, 2026
Step:
Zaki yanka doya ki wanke, ki yaiyanka tsai tsaye
Saiki dora mai a wuta idan yayi zafi saiki soya doyar
Zaki daka yaji, kisa maggi, citta da tafarnuwa, da gishiri kadan
Ki yi tsari mai kyau da doyar saiki sa hadadden yajinki gefe.........aci dadi lafiya