Awara with yaji

Source : Ki Jika Wake Kikai A Markada Ki Tace Ki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa Ki Sa Ruwan Tsami Zaki Ga Awarar Ta Taso Sama Sai Ki Kwashe A Kyallen Taciki Daure ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 25, 2025

Step:

  1. Ki jika wake kikai a markada ki tace ki dora a wuta, idan ya tafasa ki sa ruwan tsami, zaki ga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci

  2. Ki daure ki dora a wani gurin domin ruwan ya tsane. Idan ruwa ya tsane saiki yanka yanda kike so ki soya amma basai ya soyu sosai ba

  3. Idan zakici saikisa yaji da maggi da kayanki da kika yanka.......zaki iya hadawa da zobonki idan kina bukata.....shikenan


Ingredients

  1. Waken suya
  2. Ruwan tsami
  3. Yaji mai dadi
  4. Cabbage, carrot,cucumber...... Ki yanka su duka
  5. Mai

Related Recipes

Macaroni and yam

Macaroni and yam

Fried sweet potato with stew and Scrabble egg

Fried sweet potato with stew and Scrabble egg

Chapatti and potato soup

Chapatti and potato soup

Plantain frittata

Plantain frittata

Wainar kwai

Wainar kwai

Danwake

Danwake

Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes

Carrot rice and stew with cabbage and tomatoes

Sakwara with green sauce

Sakwara with green sauce