Kwadon kanzo

Source : Ki Daka Kanzonki Ki Tafasa Ruwa Kisa A Kai Ki Bashi Minti Goma Ko Sha Biyar Saiki Matse Shikisa Kayan Hadi Ki Kwada Shikenan Aci Dadi Lafiya

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : April 5, 2026

Step:

  1. Ki daka kanzonki ki tafasa ruwa kisa a kai, ki bashi minti goma ko sha biyar saiki matse shi

    Kwadon kanzomatakin girki1 hoto
  2. Kisa kayan hadi ki kwada, shikenan aci dadi lafiya


Ingredients

  1. Kanzo
  2. Mai
  3. Maggi biyu
  4. Jajjagaggen tarugu
  5. Yankakken albasa da tumatir
  6. Yaji
  7. Kabeji

Related Recipes

Jollop din Shinkafa

Jollop din Shinkafa

Break fast idea potatoes and egg

Break fast idea potatoes and egg

Soyayyar kaza

Soyayyar kaza

Zobo mai karas da kokumber

Zobo mai karas da kokumber

Faten kanzo

Faten kanzo

Sweet meat pies

Sweet meat pies

Fruit salad

Fruit salad

Taliya + stew with salad and eggs

Taliya + stew with salad and eggs