Source : Ki Fere Dankali Ki Yanka In Circleki Dafa Da Salt Amma Ba Luguf Ba Saiki Tsane A Kwandoki Fasa Kwai Ki Sa Magi Da Curry Da Kayan Kamshi Da Tarugu Da Alb...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 23, 2025
Step:
Ki fere dankali ki yanka in circle
Ki dafa da salt amma ba luguf ba saiki tsane a kwando
Ki FASA kwai ki sa magi da curry da kayan kamshi da tarugu da albasa da kikai jajjaga, sai ki kada ki zuba dankalin ciki
Sai ki dora frying pan kisa mai dai dai saiki sa hadin ki idan ya fara soyuwa saiki juya kina yi kina juyawa har ya yi yanda kike so, shikenan..... Aci dadi lafiya