Source : Ki Dora Ruwa Ki Sa Shinkafa Ki Yi Per Boiled Ki Kara Mayarwa Ta Dahu Saiki Saukeki Soya Mai Kisa Tumatir Da Alanyahu Kisa Maggi Da Curry Kisa Tarugu Da ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 31, 2025
Step:
Ki dora ruwa ki sa shinkafa ki yi per boiled ki kara mayarwa ta dahu saiki sauke
Ki soya mai kisa tumatir da alanyahu kisa maggi da curry kisa tarugu da albasa ki barshi ta nuna