Source : Ki Soya Mai Kisa Kayan Miya Da Nama Idan Kina Bukata Saiki Barshi Ta Fara Soyuwa Saiki Sa Ruwa Dai Daikisa Kayan Kamshi Da Seasonings Dinki Saikisa Gya...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : January 15, 2026
Step:
Ki soya mai kisa kayan miya da nama idan kina bukata, saiki barshi ta fara soyuwa saiki sa ruwa dai dai
Kisa kayan kamshi da seasonings dinki saikisa gyada da alanyahu ki juya saiki barshi ta dahu