Source : Ki Fere Doya Ki Wanke Ki Dafa Saiki Dakata Sosaiki Soya Mai Kisa Kayan Miya Ki Dama Egushi Da Ruwa Saiki Juye Akan Kayan Miyarki Rage Wuta Kibarshi Ya ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : March 12, 2026
Step:
Ki fere doya ki wanke Ki dafa saiki dakata sosai
Ki soya mai kisa kayan miya, ki dama egushi da ruwa saiki juye akan kayan miyar
Ki rage wuta kibarshi ya soyu saikisa nama da maggi da curry, ki bashi 10 minutes saiki sa alanyahu, ki bashi 5 minutes saiki sauke shikenan