Rice and stew with eggs and salad

Source : Ki Tafasa Ruwa Ki Wanke Shinkafa Ki Sa Idan Ta Fara Nina Sai Ki Yi Per Boiled Ki Kara Mayarwa Ta Dahu Saiki Saukeki Soya Mai Kisa Kayan Miya Idan Sun F...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 10, 2026

Step:

  1. Ki tafasa ruwa ki wanke shinkafa ki sa, idan ta Fara nina sai ki yi per boiled ki kara mayarwa ta dahu saiki sauke

  2. Ki soya mai kisa kayan miya idan sun fara soyuwa saiki sa Maggie da curry da dafaffen kwai ki juya saiki rufe kibarshi ta dahu

  3. Idan zakici saiki sa salad da albasa da tumatir......... Aci dadi lfy


Ingredients

  1. Shinkafa
  2. Kayan miya kiyi blending
  3. 3 eggs ki dafa
  4. Latas, tumatir da albasa ki yanka
  5. Mai
  6. Maggi da curry
  7. Onga

Related Recipes

White rice and veggies sauce

White rice and veggies sauce

Fruit salad 2

Fruit salad 2

Meat balls

Meat balls

Kwadon shinkafa da latas

Kwadon shinkafa da latas

Shinkafa da wake

Shinkafa da wake

Yam ritors

Yam ritors

Vanilla and red velvet Cake

Vanilla and red velvet Cake

Shinkafa mai manja da yaji

Shinkafa mai manja da yaji