White rice and veggies sauce

Source : Zaki Wanke Shinkafa Ki Dora A Wuta Idan Ta Tafasa Saiki Tace Ki Wanke Ki Kara Mayarwa Ta Nina Saiki Saukezaki Soya Mai Kisa Ginger And Garlic Kadan Saik...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : June 7, 2026

Step:

  1. Zaki wanke shinkafa ki dora a wuta idan ta tafasa saiki tace ki wanke ki kara mayarwa ta nina saiki sauke

  2. Zaki soya Mai kisa ginger and garlic kadan saikisa minced meat dinki

  3. Idan ya fara dahuwa saikisa carrot da peas kisa Maggi da curry da Kayan kamshi

  4. Kisa jajjagaggen tarugu da albasa saiki rufe ki barshi ta nina saiki sauke

  5. Idan zakici kiyi flower tomato, ki dibi shinkafar kisa sauce dinki kisa bell pepper dinki kici lafiya


Ingredients

  1. Rice
  2. Carrot
  3. Peas
  4. Minced meat
  5. Ginger and garlic
  6. Bell peppers
  7. Pepper and onion
  8. Oil
  9. Maggi and curry
  10. Tomato

Related Recipes

Garau garau

Garau garau

Taliya + stew with salad and eggs

Taliya + stew with salad and eggs

Sweet potato dish

Sweet potato dish

Yellow fried rice

Yellow fried rice

Garau garau

Garau garau

Cucumber and ginger juice

Cucumber and ginger juice

Shinkafa da wake

Shinkafa da wake

2 color semo masa with miyan egushi

2 color semo masa with miyan egushi