Source : Ki Fere Doya Saiki Yayyanka Kanana Ki Wanke Sosaisaiki Soya Mai Idan Ya Soyu Kisa Ruwa Daidai Ki Barshi Ya Tafasasaiki Sa Doyar Kisa Maggi Da Kori Da Ka...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : June 25, 2026
Step:
Ki fere doya saiki yayyanka kanana ki wanke Sosai
Saiki soya mai idan ya soyu kisa ruwa daidai ki barshi ya tafasa
Saiki sa doyar kisa Maggi da kori da kayan kamshi
Idan ta kusa nuna saikisa jajjagaggen tarugu da albasa, kisa alanyahu Wanda kika yanka kika wanke
Idan kinason zaki iya sa kifi ko nama, saiki juya komai ya hade jikinshi, saiki Bashi minti biyar ya nuna saiki sauke aci dadi lfy........