Source : Ki Gyara Wakenki Ki Kikai A Markada Ki Tace Ki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa Ki Sa Ruwan Tsami Zakiga Awarar Ta Taso Sama Sai Ki Kwashe A Kyallen Taci Ki ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 26, 2025
Step:
Ki gyara wakenki ki kikai a markada ki tace ki dora a wuta idan ya tafasa ki sa ruwan tsami, zakiga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci ki dora a wani gurin domin ruwan ya tsane.
Idan ruwa ya tsane saiki yanka yanda kike so ki soya, sai ki sa kayan hadinki ki juya sosai shikenan....... Aci dadi lafiya