Awara with sauce

Source : Ki Gyara Wakenki Ki Markada Ki Tace Ki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa Kisa Ruwan Tsami Zakiga Awarar Ta Taso Sama Sai Ki Kwashe A Kyallen Taci Ki Daure Ki ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 23, 2025

Step:

  1. Ki gyara wakenki ki markada ki tace ki dora a wuta idan ya tafasa kisa ruwan tsami, zakiga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci ki daure ki barshi ruwan ya tsane

  2. Idan ruwan ya tsane sai ki yanka yanda kike so, ki jika maggi cikin ruwa sai kisa awarar ciki sai ki cire ki soya

  3. Idan kin gama saiki rage mai kisa tarugu da albasa da kika jajjaga ki sa magi da curry ki soya idan yayi saiki sauke shikenan...........aci lafiya


Ingredients

  1. Waken suya
  2. Tarugu da albasa
  3. Maggi da curry
  4. Ruwan tsami
  5. Mai

Related Recipes

Taliya Mai karas

Taliya Mai karas

Dambun nama

Dambun nama

Zobo mai karas da kokumber

Zobo mai karas da kokumber

White rice and stew with cabbage and cream

White rice and stew with cabbage and cream

Vanilla cupcakes

Vanilla cupcakes

Salad

Salad

Yellow fried rice

Yellow fried rice

Fruit salad

Fruit salad