Tofu (awara)

Source : Ki Wanke Wake Ki Markada Ki Tace Ki Dora A Wuta Idan Ya Tafasa Ki Sa Ruwa Tsami Zakiga Awarar Ta Taso Sama Sai Ki Kwashe A Kyallen Taci Ki Dora A Wani ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 26, 2025

Step:

  1. Ki wanke wake ki markada ki tace ki dora a wuta idan ya tafasa ki sa ruwa tsami, zakiga awarar ta taso sama sai ki kwashe a kyallen taci ki dora a wani gurin domin ruwan ya tsane

  2. Idan ruwa ya tsane saiki yanka yanda kike so ki soya sa kwai.....idan kwan ya rage sai ki soya shi

  3. Saiki hada sauce dinki Wanda yaji kayan miya da albasa da maggi


Ingredients

  1. Waken suya
  2. Kayan miya
  3. Kayan kamshi
  4. Mai
  5. Ruwan tsami
  6. Maggi da curry
  7. 2 eggs

Related Recipes

Rice and stew with cabbage and cucumber

Rice and stew with cabbage and cucumber

Awara with sauce

Awara with sauce

Garau garau

Garau garau

Wainar kwai

Wainar kwai

Pancake

Pancake

Sakwara with green sauce

Sakwara with green sauce

Sesames cake

Sesames cake

White rice and tomatoes sauce

White rice and tomatoes sauce