Omelette

Source : Ki Fasa Kwai Kisa Sauran Ingredients Ki Kada Saiki Kullah A Dafa Kamar Alale Shikenanzaki Iya Yankawa Kanana Kisa A Stew Musammam Idan Bakida Nama

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 21, 2025

Step:

  1. Ki fasa kwai kisa sauran ingredients ki kada saiki kullah a dafa kamar alale....shikenan

  2. Zaki Iya yankawa kanana kisa a stew..... Musammam idan bakida nama


Ingredients

  1. 3 eggs
  2. 1 chopped tomato
  3. Tarugu da albasa ki jajjaga
  4. Maggi da curry

Related Recipes

Curry fried rice with coslow

Curry fried rice with coslow

Faten tsakin masara

Faten tsakin masara

Faten masa

Faten masa

Garau garau

Garau garau

Awara with sauce

Awara with sauce

Indomie

Indomie

Shinkafa da wake with stew

Shinkafa da wake with stew

Soyayyiyar indomie da kwai

Soyayyiyar indomie da kwai