Shinkafa da wake with stew

Source : Ki Tafasa Ruwa Ki Sa Wake Ki Bashi 10 Minutes Saiki Wanke Shinkafa Ki Zuba Idan Tayi Half Done Saikiyi Per Boiled Ki Kara Mayarwa Ta Dahu Saiki Saukeki ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : January 5, 2026

Step:

  1. Ki tafasa ruwa ki sa wake ki bashi 10 minutes saiki wanke shinkafa ki zuba idan tayi half done saikiyi per boiled ki kara mayarwa ta dahu saiki sauke

  2. Ki soya mai kisa kayan miya idan sun fara soyuwa saiki sa Maggie da curry ki kayan kamshi ki juya saiki barshi ta soyu saiki sauke shikenan


Ingredients

  1. Rice
  2. Beans
  3. Kayan miya ki nika
  4. Mai
  5. Maggi da curry da kayan kamshi

Related Recipes

Miyar gyada

Miyar gyada

Faten tsakin masara

Faten tsakin masara

Chocolate and tumeric bread

Chocolate and tumeric bread

Soyayyen dankali da plantain

Soyayyen dankali da plantain

Shinkafa da miya

Shinkafa da miya

Manta masoyi

Manta masoyi

Break fast idea potatoes and egg

Break fast idea potatoes and egg

Plantain frittata

Plantain frittata