Source : Ki Dora Ruwa Ki Sa Shinkafa Idan Ta Fara Dahuwa Kiyi Per Boiledki Soya Mai Kisa Tarugu Da Albasa Ki Barshi Ya Dan Fara Soyuwa Saiki Sa Ruwa Da Kika San ...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 31, 2025
Step:
Ki dora ruwa ki sa shinkafa idan ta Fara dahuwa kiyi per boiled
Ki soya mai kisa tarugu da albasa ki barshi ya dan fara soyuwa saiki sa ruwa da kika San zai dafa miki shinkafar
Kisa maggi da curry da kayan kamshi idan ya tafasa ki sa shinkafar saiki bari ta dahu saiki sauke
Idan zakici saiki yi garnishing da nama da cabbage