Source : Ki Yanka Tomatoes Kananaki Jajjaga Tarugu Da Albasaki Soya Mai Kisa Tumatir Ki Bashi 3 Minutes Saiki Sa Maggie Da Curry Ki Bashi 2 Minutes Saiki Sa Taru...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : January 2, 2026
Step:
Ki yanka tomatoes kanana
Ki jajjaga tarugu da albasa
Ki soya mai kisa tumatir ki bashi 3 minutes saiki sa Maggie da curry ki bashi 2 minutes saiki sa tarugu da albasa ki juya saiki barshi ta dahu saiki sauke shikenan