Scotch eggs, simple and testy

Source : Kiyi Blending Din Namanki Marar Kitse Da Jijiya Kisa Citta Da Tafarnuwa Da Albasa Da Tarugu Kisa Maggi Da Kayan Kamshi Da Currykisa Flour Kadan Ki Ju...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 22, 2025

Step:

  1. Kiyi blending din namanki marar kitse da jijiya, kisa citta da tafarnuwa, da albasa da tarugu, kisa maggi da kayan kamshi da curry

  2. Kisa flour kadan ki juyasu sosai

  3. Saiki raba naman gida 3, kuma kwanki 3 ne

    Scotch eggs, simple and testy recipe step 3 photo
  4. Sai kowane nama ki mulmule kwai 1 aciki karki bar wani gorin da bai samuba

    Scotch eggs, simple and testy recipe step 4 photo
  5. Sai ki soya har yayi ja shikenan,,,,sai kiyi garnishing da cucumber and tomatoes

    Scotch eggs, simple and testy recipe step 5 photo

Ingredients

  1. 3 boiled eggs
  2. Minced meat
  3. Flour
  4. Ginger and garlic
  5. 2 tarugu
  6. 1 small albasa
  7. Maggi da curry da kayan kamshi
  8. Mai
  9. Cucumber and tomatoes for garnishing

Related Recipes

Spinach pudding

Spinach pudding

Indomie with arish and scramble eggs

Indomie with arish and scramble eggs

Awara mai dadi

Awara mai dadi

Yam and beans porridge

Yam and beans porridge

Miyar egusi

Miyar egusi

Fried yam and stew

Fried yam and stew

Egg roll

Egg roll

Jollop din taliya

Jollop din taliya