Yam and beans porridge

Source : Ki Soya Mai Kisa Yankakken Tumatir Idan Ya Soyu Saikisa Ruwa Ki Sa Magi Da Curryidan Ya Tafasa Ki Sa Doya Da Wakenki Wanda Dama Ya Kusa Ninaidan Ya Dahu...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : December 19, 2025

Step:

  1. Ki soya mai kisa yankakken tumatir idan ya soyu saikisa ruwa ki sa magi da curry

  2. Idan ya tafasa ki sa doya da wakenki Wanda dama ya kusa nina

  3. Idan ya dahu sai ki sa tarugu da albasa da kikai jajjaga, kisa alanyahu sai ki rufe minti 2 saiki sauke shikenan


Ingredients

  1. Doya ki yanka kana
  2. Alanyahu ki yanka manya
  3. Oil
  4. Beans kiyi per boiled
  5. 3 medium tomatoes... Ki yanka kanan
  6. Tarugu da albasa ki jajjaga
  7. Maggi da curry

Related Recipes

Kosai

Kosai

Simple indomie

Simple indomie

Crunchy samosa with a twist

Crunchy samosa with a twist

Awara with sauce

Awara with sauce

Manta masoyi

Manta masoyi

Egg and green sauce

Egg and green sauce

Green sauce

Green sauce

Taliya da mai da yaji

Taliya da mai da yaji