Source : Ki Dora Ruwa Idan Sun Tafasa Kisa Wake Idan Yayi Minti Goma Saiki Sa Shinkafaki Bata Minti 20 Saiki Tace Ki Kara Mayarwa Ta Dahu Na Tsawon Minti Gomaid...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : March 26, 2026
Step:
Ki dora ruwa idan sun tafasa kisa wake, idan yayi minti goma saiki sa shinkafa
Ki bata minti 20 saiki tace ki kara mayarwa ta dahu na tsawon minti goma
Idan ta nina saiki sauke shikenan
Zakici da mai da yaji da maggi da latas da tumatir da albasa