Miyar gyada

Source : Zaki Soya Mai Da Albasa Kisa Kayan Miya Ki Soya Saikisa Ruwa Daidaikisa Naman Da Kk Tafasa Kisa Maggi Da Curry Da Kayan Kamshi Ki Barshi Ya Rafasa Na...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : March 2, 2026

Step:

  1. Zaki soya mai da albasa kisa kayan miya, ki soya saikisa ruwa daidai

  2. Kisa naman da kk tafasa, kisa maggi da curry da kayan kamshi, ki barshi ya rafasa na minti 10 saikisa gyada ki juya zakiga tayi kauri,

  3. Saiki wanke alanyahu da lawashin albasq kisa, saiki barshi ya sulala na minti 3 saiki sauke.......

  4. Baaso alanyahu na nuna sosai, anfi sonshi a green dinshi, yafi lafiya a jiki

  5. Zaki Iya cinshi da tuwon shinkafa ko tuwon couscous

    Miyar gyadamatakin girki5 hoto

Ingredients

  1. Gyada wadatacce
  2. Kayan miya
  3. Alanyahu kadan
  4. Maggi
  5. Manja
  6. Kayan kamshi
  7. Nama
  8. Lawashin albasa
  9. Curry

Related Recipes

Miyar taushe

Miyar taushe

Rice and stew with eggs and salad

Rice and stew with eggs and salad

Cabbage and tomatoes salad with coloured eggs

Cabbage and tomatoes salad with coloured eggs

Potato balls

Potato balls

Rice and stew with yam

Rice and stew with yam

Faten waina

Faten waina

Tofu awara

Tofu awara

Fried yam and stew

Fried yam and stew