Source : Ki Yanka Alanyahu Ki Wanke Ki Tafasa Saiki Tace Ki Aje Gefeki Fasa Kwai Kisa Albasa Da Tarugu Da Tattasai Kisa Maggi Da Curry Ki Kadasaiki Sa Alanyahu...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : May 25, 2026
Step:
Ki yanka alanyahu ki wanke ki tafasa, saiki tace ki aje gefe
Ki fasa kwai kisa albasa da tarugu da tattasai, kisa maggi da curry ki kada
Saiki sa alanyahu ciki ki juya sosai komai ya hade jikinshi
Ki dora mai a wuta idan yayi zafi kisa hadinki ciki kiyita juyawa sai ya soyu saiki sauke aci dadi lafiya