Tuwon ALKAMA Miyar danyar kubewa

Source : Ki Tafasa Ruwa Idan Ya Tafasa Saiki Dama Garinki Na Alkama Da Ruwan Sanyi Saiki Rage Ruwan Zafi Kiyi Talgi Idan Ya Yi Kauri Kadan Sai Ki Barshi Ya Nuna...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : November 18, 2025

Step:

  1. Ki tafasa ruwa Idan ya tafasa saiki dama garinki na Alkama da ruwan sanyi, saiki rage ruwan zafi kiyi talgi Idan ya yi kauri kadan sai ki barshi ya nuna sai ki rika sa garin kina tukawa Har ya hade jikanshi saikisa ruwa kadan ki rage wuta ya turara saiki sake tukawa ki kwashe.

  2. Kisa mai a tukunya tare da albasa Idan ya soyu saiki sa tarugu da tattasai da albasa da kika nika Idan ya soyu saiki sa ruwa mai dan dama, kisa namanki da Kifi kisa Maggi and curry and salt, kisa daddawa da nutmeg dinki, Idan ruwan yayi yanda kikeso saiki sa kubewar kibashi kamar 3-5 minutes saiki sauke.


Ingredients

  1. Alkama
  2. Kubewa ki yanka ki daka
  3. Mai
  4. Tattasai, tarugu, albasa
  5. Mai
  6. Nutmeg da daddawa
  7. Kifi ko nama Idan kina bukata
  8. Maggi and curry and salt

Related Recipes

Stir fry couscous with meat balls stew

Stir fry couscous with meat balls stew

Tuwon garin kwaki da miyar agushi

Tuwon garin kwaki da miyar agushi

Color rice and stew with tsirai

Color rice and stew with tsirai

Vanilla cupcakes

Vanilla cupcakes

Soyayyar kaza

Soyayyar kaza

Sharp sharp indomie

Sharp sharp indomie

Zobo mai kaninfari da minannas

Zobo mai kaninfari da minannas

Break fast idea potatoes and egg

Break fast idea potatoes and egg