Source : Ki Fasa Kwai Kisa Maggi Da Albasa Da Tarugu Ki Kada Sosaisaiki Sa Mai A Pan Idan Yayi Zafi Saiki Sa Kwan Idan Yayi Saiki Juya Dayan Gefen Yayi Shikenan
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 1, 2025
Step:
Ki fasa kwai. Kisa maggi da albasa da tarugu ki kada sosai
Saiki sa mai a pan idan yayi zafi saiki sa kwan, idan yayi saiki juya dayan gefen yayi shikenan