Source : Ki Soya Mai Da Albasa Kisa Ruwa Idan Ya Tafasa Ki Wanke Kanzonki Kisa Ki Wanke Yakuwa Kisakisa Maggi Da Curry Da Gishiri Ki Rufe Idan Ya Dahu Saikisa...
PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings
Sent by Umman Amir And Minaal
at : December 18, 2025
Step:
Ki soya mai da albasa, kisa ruwa idan ya tafasa ki wanke kanzonki kisa ki wanke yakuwa kisa
Kisa maggi da curry da gishiri ki rufe...
Idan ya dahu saikisa tarugu da albasa ki juya sosai ki bashi 2 minutes saiki sauke