Ayaba mai chocolate

Source : Ga Ayaba Ba Saiki Yaiyanka Saiki Kwakwale Cikin Ki Cikashi Da Chocolate Ko Nutella Kisa A Flour Saikisa A Ruwan Kwaikisa Cikin Garin Bread Saiki Soya ...

PreTime
more Minutes
CookTime
a few Minutes
Yield
Some Servings

Sent by

at : May 30, 2026

Step:

  1. Ga ayaba ba, saiki yaiyanka

    Ayaba mai chocolatematakin girki1 hoto Ayaba mai chocolatematakin girki1 hoto
  2. Saiki kwakwale cikin, ki cikashi da chocolate ko nutella

    Ayaba mai chocolatematakin girki2 hoto Ayaba mai chocolatematakin girki2 hoto
  3. Kisa a flour

    Ayaba mai chocolatematakin girki3 hoto Ayaba mai chocolatematakin girki3 hoto
  4. Saikisa a ruwan kwai

    Ayaba mai chocolatematakin girki4 hoto
  5. Kisa cikin garin bread

    Ayaba mai chocolatematakin girki5 hoto Ayaba mai chocolatematakin girki5 hoto
  6. Saiki soya shikenan..... Aci dadi lafiya

    Ayaba mai chocolatematakin girki6 hoto

Ingredients

  1. 3 Ayaba
  2. Nutella ko chocolate
  3. 1 Kwai
  4. Garin bread
  5. Flour

Related Recipes

Faten tsakin masara

Faten tsakin masara

Faten tsakin masara

Faten tsakin masara

Coconut juice

Coconut juice

Indomie

Indomie

Awara mai dadi

Awara mai dadi

Spaghetti with yam and stewgarnished with cabbage

Spaghetti with yam and stewgarnished with cabbage

Miyan ugu da agushi da kifi

Miyan ugu da agushi da kifi

Tuwon couscous with sesame and green soup

Tuwon couscous with sesame and green soup